Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta sanar da aiwatar da hukuncin kisa kan wasu mutane da dama saboda dalilai na siyasa da banbancin mahanga da kuma imaninsu.
Lambar Labari: 3487048 Ranar Watsawa : 2022/03/13
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da ranar 20 ga watan Yulin da muke ciki a matsayin ranar idin babbar sallah.
Lambar Labari: 3486090 Ranar Watsawa : 2021/07/10
Tehran (IQNA) mayar da martani dangane da zargin da Saudiyya ta yi na cewa sun kama wasu mutane da suka kira ‘yan ta’adda da suka ce suna da alaka da Iran.
Lambar Labari: 3485229 Ranar Watsawa : 2020/09/29